iqna

IQNA

tarayyar turai
Kotun kolin Tarayyar Turai ta yanke hukuncin cewa kasashe mambobin Tarayyar Turai za su iya hana ma'aikatansu sanya tufafin da ke nuna imani na addini.
Lambar Labari: 3490224    Ranar Watsawa : 2023/11/29

Stockholm (IQNA) A wani bincike da cibiyar yada labarai ta kasar Sweden ta yi, ta yi la'akari da tasirin kona kur'ani da zanga-zangar da ta biyo baya ga martabar kasar a duniya a matsayin mummunar barna.
Lambar Labari: 3489568    Ranar Watsawa : 2023/07/31

Wakilin Tarayyar Turai a Falasdinu ya sanar da cewa:
Tehran (IQNA) Ofishin wakilin Tarayyar Turai a Palastinu da ta mamaye ya fitar da wani rahoto inda ya ce yahudawan sahyuniya sun lalata gidaje 953 na Falasdinawa tare da raba mutane dubu 28 da muhallansu a cikin shekara guda da ta gabata.
Lambar Labari: 3488885    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Kungiyar Tarayyar Turai ta jaddada wajabcin wanzar da yanayin zaman lafiya tsakanin Kirista da Yahudawa da Musulmi a yankunan Falasdinawa.
Lambar Labari: 3488781    Ranar Watsawa : 2023/03/09

Tehran (IQNA) Ofishin Tarayyar Turai na ikirarin yaki da kalaman kyama a kan musulmi amma babu komai da ya yi a aikace kan hakan.
Lambar Labari: 3488083    Ranar Watsawa : 2022/10/28

Tehran (IQNA) Kalaman yaki da hijabi da dan majalisar Tarayyar Turai ya yi dangane da muhawarar da wani dan jarida mai lullubi ya yi da ministan cikin gidan Faransa a cikin shirin gidan talabijin na kasar ya kasance tare da suka daga masu amfani da shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3488052    Ranar Watsawa : 2022/10/22

Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin wajen kungiyar tarayyar turai ya gabatar da wasu shawarwarin da suka shafi al'ummar Palastinu,
Lambar Labari: 3487545    Ranar Watsawa : 2022/07/14

Tarayyar Turai:
Tehran (IQNA) A taron tunawa da cika shekaru 27 da kisan kiyashin da aka yi a Srebrenica, Tarayyar Turai ta kira kisan kiyashin da aka yi wa musulmi a Srebrenica, tare da jaddada gazawa da kuma kunya ta Turai.
Lambar Labari: 3487540    Ranar Watsawa : 2022/07/13

Tehran (IQNA) Shugaban kungiyar tarayyar turai ya ce batun take hakkokin bil adama a Saudiyya na daga cikin abin da za su bijiro da shi a  taron G20.
Lambar Labari: 3485390    Ranar Watsawa : 2020/11/22

Tehran – IQNA, kungiyar tarayyar turai za ta gudanar da zama dimin tattauna batun shirin Trump kan Falastinu da ake kira yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484529    Ranar Watsawa : 2020/02/16

Majalisar dokokin tarayyar turai za yi zama kan dokar hana musulmi zama 'yan kasa a India.
Lambar Labari: 3484454    Ranar Watsawa : 2020/01/27

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta fitar da wani bayani wanda a cikinsa ta bayyana matsayarta kan cikar shekara da kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3484112    Ranar Watsawa : 2019/10/02

Kungiyar tarayyar turai ta yi tir da matakin da gwamnatin Isra'ila ta dauka na ci gaba da gina matsugunnan yahudawa a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3484062    Ranar Watsawa : 2019/09/18

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iraki ta sanar da cewa, amincewar da Trump ya yi da tuddan Golan na Syria a matsayin mallakin Isra'ila, ya saba wa dukkanin dokoki na duniya.
Lambar Labari: 3483484    Ranar Watsawa : 2019/03/23

Bangaren kasa da kasa, kungiyar tarayyar turai ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hukuncin kotun kasar Myanmar a kan jaridar kamfanin dillancin labaran Reuters.
Lambar Labari: 3483312    Ranar Watsawa : 2019/01/13

Ana ci gaba da nuna hotuna a cikin ginin majalisar kungiyar tarayyar turai da ke birnin Brussels na kasar Belgium dangane da mawuyacin halin da matan musulmi na Rohingya suke ciki.
Lambar Labari: 3483305    Ranar Watsawa : 2019/01/11

Tawagar 'yan kwamitin kula alakar da ke tsakanin kungiyar tarayyar Turai da Palasdinu a Majalisar Dokokin Kungiyar Tarayyar Turai ta bayyana cewa; Duk wani matakin rusa kauyen Khan Ahmar da ke gabashin birnin Qudus na Palasdinu yana matsayin laifin yaki ne.
Lambar Labari: 3483014    Ranar Watsawa : 2018/09/26